-->

Business Men Going To Market In Potiskum Involved In Accident,1 Dead,18 Injured(Pics)

Loading...

From the little I could understand from the information shared in Hausa by Rariya,a group of businessmen/entrepreneurs going to market were involved in accident.1 person died in the accident while 18 people were severely injured.They are currently receiving treatment at a hospital in the city of Potiskum.Before conveying them to hospital,first aid was given to them by Group-Eastern market under the leadership of Alhaji Isah.Below is the Hausa narration of the incident,our Hausa readers should please explain more......

'KUNGIYAR 'YAN KASUWAR POTISKUM TA BADA TAIMAKON FARKO GA' YAN KASUWARTA DA SUKA YI HADARIN MOTA

Daga Muhammad Musa Kawuwale

Kungiyar 'yan kasuwar Potiskum karkashin jagorancin Alhaji Isah Sakatare sun bada taimakon magunguna ga marasa lafiya wadda suka samu hadarin mota akan hanyarsu ta zuwa cin kasuwar Gamawa.

Kungiyar ta tanadi magunguna domin bada taimakon farko ga wadda suka samu hadarin mota.

Kungiyar ta jima tana bada wannan taimako ga 'yan kasuwar tare dama wadanda ba 'yan kasuwa ba.

Hadarin ya auku ne da 'yan kasuwa masu zuwa cin kasuwa birane da kauyuka.

Tuni dai Mataimakin Shugaban' yan kasuwar ta Potiskum Alhaji Nasiru Mato, suka tafi da motocinsu don saukakawa hukumar kare Haddura (FRSC) domin taya su kawo wadanda suka samu raunika.

Hadarin ya yi sanadin rasuwar mutum guda yayin da mutane 18 suka samu mummnan raunika.

Tunidai marasa lafiyar suka fara karbar magunguna a babban asibitin dake cikin garin Potiskum.

Allah ya ba su lafiya ya jikan wanda ya rigamu gidan gaskiya'

Loading...

Comment Form is loading comments...
-- Composite Start -->
Loading...