-->

Nigerian Soldier Loses His Finger While Fighting Boko Haram In Borno(Photos)

Loading...

According to the information shared in Hausa,the Nigerian soldier named Suleiman Noah pictured below lost one of his fingers in the battle against Boko Haram insurgents in Borno recently.What a patriotic soldier!Below is the Hausa narration of the story,our Hausa readers should please explain more...

'YA RASA YATSA DOMIN KARE YAN NAJERIYA  !!

Musty M Mustee

Wannan Dan Uwa Namu kuma  JARUMIN SOJA Mai Suna  Suleiman S Nuhu , Ya Samu Mummunar Rauni Tare Da RASA Kan YATSAR Sa Ta Sanadiyar Tashin Bam A Kwanakin Baya A Jihar Borno.

Ya Shiga Wannan Hali Ne A  Kokarin  Kare Yan Najeriya Daga Salwantar Rayukan Su Da Dukiyoyin Su Daga Yan Kungiyar Boko Haram.

Wane Jarumta Ce Tafi Wannan  ?
Wane Sadaukarwa Ce Tafi Wannan ?
Wane Kishin Kasa Da Yan Kasa Ne Yafi Wannan?

Ya kamata Duk Dan kasa Na Kwarai Ya Taimaka Masa Da ADDUAR Sabon Sauki Da Fita Cikin Dukkan Kunci Har Karshen Rayuwar Sa'.

Loading...

Comment Form is loading comments...
-- Composite Start -->
Loading...