The Jigawa State Governor Alhaji Muhammad Badaru Abubakar (MON, mni) in company of the the Managing Director, Jigawa State Agricultural and Rural Development Agency (JARDA) paid an unscheduled inspection to some ten hectares cluster of SAM-NUT 24 variety of Groundnut, at Karnaya and twenty five hectares of improved variety of rice at Kwaimawa.
The Governor also paid a similar visits to other farms at Kuje and Yargaba in Dutse Local Government.
Maigirma Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar (MON, mni) tare da rakiyar Manajin Darakta na Hukumar Noma da Raya Karkara (JARDA) sun kai ziyarar ba zata zuwa wasu gonakin bai ɗaya na SAM-NUT 24 mai Eka Goma da aka shuka Gyaɗa, dake Karnaya da kuma wata Gonar mai Eka 25 da aka shuka shinkafa.
Daga bisani Maigirma Gwamnan ya kai irin wannan makamanciyar ziyarar a garuruwan Kude da Yargaba dake Ƙaramar Hukumar Dutse.
Auwal D. Sankara (Fica),
Special Assistant to the Executive Governor of Jigawa State on New Media
(Mataimaki na Musamman ga Maigirma Gwamnan Jihar Jigawa a Sabbin Kafafen Sadarwa)
28/08/2016
Subscribe by Email
Follow Updates Articles from This Blog via Email
No Comments