-->

Armed Robbers Injure A Journalist While Trying To Snatch His Phones & Money In Kano(Photos)

Loading...

According to the information shared in Hausa by Rariya,armed robbers attacked a journalist named Ali Ahmad last night around 9pm yesterday in Kano.He was injured while they tried to snatch his phones and money from him.The incident took place in the Hausa community in Kano.Our Hausa readers should please explain.More is the Hausa narration of the story....

'Barayi Sun Raunata Editan RARIYA A Yayin Da Suka Yi Yunkurin Kwace Masa Wayoyi Da Kudi A Kano

A daren yau Asabar ne Editan RARIYA na Facebook, Aliyu Ahmad ya gamu da tsautsayi, inda wasu matasa 'yan daba suka raunata shi a yayin da suka yi yunkurin kwace masa wayoyi da kudi.

Lamarin ya auku ne a unguwar Hausawa dake cikin birnin Kano da misalin karfe tara na dare. Inda cikin ikon Allah ba su yi nasarar karbe masa komai ba, ammma sun raunta shi a hannu da baya.

Wasu daga cikin mutanen da suka kawo dauki bayan lamarin ya auku, sun bayyana cewa kwacen da 'yan daban suke yi yana neman zama ruwan dare a wannan yankin kasancewar unguwa ce da babu zirga-zirgar mutane sosai musamman idan dare ya yi'

Loading...

Comment Form is loading comments...
-- Composite Start -->
Loading...